M. Sh 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka kuɓutar da jama'arka, Isra'ila, wadda ka fansa, kada ka bar alhakin jinin marar laifin nan ya kama jama'arka, Isra'ila. Ka gafarta musu alhakin wannan jini.’

M. Sh 21

M. Sh 21:1-15