M. Sh 21:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan su ce, ‘Hannuwanmu ba su zub da wannan jini ba, idanunmu kuma ba su ga wanda ya zubar da shi ba.

M. Sh 21

M. Sh 21:1-16