M. Sh 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dattawan garin nan su kai karsanar kwari inda ruwa yake gudu, inda ba a taɓa noma ko shuka ba. A can cikin kwarin za a karya wuyan karsanar.

M. Sh 21

M. Sh 21:3-12