M. Sh 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dattawan garin da ya fi kusa da gawar za su ɗauki karsana wadda ba a taɓa aiki da ita ba, ba a kuma taɓa sa mata karkiya ba.

M. Sh 21

M. Sh 21:2-13