M. Sh 21:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In ka ji ba ka bukatarta, sai ka sake ta ta tafi inda take so, amma kada ka sayar da ita, kada kuma ka wahalshe ta, tun da yake ka riga ka ƙasƙantar da ita.”

M. Sh 21

M. Sh 21:10-21