M. Sh 21:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ta tuɓe tufafin bauta. Sa'an nan sai ta zauna a gida tana makokin mahaifinta da mahaifiyarta har wata ɗaya cif. Bayan haka ka iya shiga wurinta, ka zama mijinta, ita kuma ta zama matarka.

M. Sh 21

M. Sh 21:6-15