M. Sh 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mata, da yara, da dabbobi, da dukan abin da yake cikin garin, da dukan ganimarsa, sai ku kwashe su ganima, ku mori ganimar magabtanku, wadda Ubangiji Allahnku ya ba ku.

M. Sh 20

M. Sh 20:7-15