M. Sh 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, kwā iya naɗa wa kanku sarki wanda Ubangiji Allahnku ya zaɓa. Sai ku naɗa wa kanku sarki daga cikin jama'arku. Kada ku naɗa wa kanku baƙo wanda ba ɗan'uwanku ba.

M. Sh 17

M. Sh 17:5-20