M. Sh 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku don ku mallake ta, ku zauna a ciki, sa'an nan ku yi tunanin naɗa wa kanku sarki, kamar al'umman da suke kewaye da ku,

M. Sh 17

M. Sh 17:9-15