M. Sh 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku kiyaye idin ga Ubangiji Allahnku har kwana bakwai a inda Ubangiji zai zaɓa, gama Ubangiji Allahnku zai yalwata dukan amfanin gonakinku, da dukan ayyukan hannunku don ku cika da murna.

M. Sh 16

M. Sh 16:6-17