M. Sh 16:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku yi murna a cikin idin, ku da 'ya'yanku mata da maza, da barorinku mata da maza, da Balawe, da baƙo, da maraya, da gwauruwa ta gaske, waɗanda suke zaune tare da ku.

M. Sh 16

M. Sh 16:8-20