M. Sh 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'an nan Ubangiji zai kori al'umman nan duka a gabanku. Za ku kori al'umman da suka fi ku yawa da ƙarfi.

M. Sh 11

M. Sh 11:18-31