M. Sh 11:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan dai za ku lura, ku kiyaye dukan umarnan nan waɗanda nake umartarku ku kiyaye, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya a dukan hanyoyinsa, ku manne masa,

M. Sh 11

M. Sh 11:16-27