M. Sh 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yau fa ku sani ba da 'ya'yanku nake magana ba, waɗanda ba su sani ba, ba su kuma ga hukuncin Ubangiji Allahnku ba, da girmansa, da ƙarfin ikon dantsensa,

M. Sh 11

M. Sh 11:1-9