M. Sh 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, ku kiyaye faɗarsa, da dokokinsa da farillansa, da umarnansa kullum.

M. Sh 11

M. Sh 11:1-8