M. Had 3:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Dukan abin da yake faruwa a duniyan nan yakan faru ne a cikin lokacin da Allah ya so.

2. Shi yake sa lokacin haihuwa, da lokacin mutuwa,Da lokacin dashe, da lokacin tumɓuke abin da aka dasa,

M. Had 3