M. Had 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na sāke dubawa a kan rashin adalcin da yake ci gaba a duniyan nan. Waɗanda ake zalunta suna kuka, ba kuwa wanda zai taimake su, domin waɗanda suke zaluntarsu suke da iko.

M. Had 4

M. Had 4:1-9