Luk 24:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Waɗanne abubuwa?” Suka ce masa, “Game da Yesu Banazare ne, wanda yake annabi mai manyan ayyuka da ƙwaƙƙwarar magana a gaban Allah da dukan mutane,

Luk 24

Luk 24:16-23