Luk 24:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗayansu, mai suna Kiliyobas, ya amsa masa ya ce, “Ashe, kai kaɗai ne baƙo a Urushalima, da ba ka san abubuwan da suka faru a can, 'yan kwanakin nan ba?”

Luk 24

Luk 24:8-19