L. Mah 9:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da shugabannin hasumiyar Shekem suka ji labari, suka gudu zuwa hasumiyar gidan Ba'al-berit don su tsira.

L. Mah 9

L. Mah 9:44-52