L. Mah 9:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abimelek ya yi yaƙi dukan yini har ya ci birnin, ya kashe mutanen da suke cikinsa. Ya rushe birnin, ya barbaɗe shi da gishiri.

L. Mah 9

L. Mah 9:35-50