L. Mah 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma ba shi azurfa saba'in daga cikin gidan gunkin nan Ba'al-berit. Da wannan azurfa Abimelek ya yi ijarar 'yan iska waɗanda suka bi shi.

L. Mah 9

L. Mah 9:3-6