L. Mah 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dangin mahaifiyarsa suka yi magana da shugabannin Shekem saboda shi. Zuciyarsu kuwa ta saje da Abimelek, gama suka ce, “Shi ɗan'uwanmu ne.”

L. Mah 9

L. Mah 9:1-12