L. Mah 9:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga'al kuma ya ƙara yin magana, ya ce, “Duba, mutane suna gangarowa kan hanya, ga kuma wata ƙungiya tana zuwa daga wajen itacen oak na masu duba.”

L. Mah 9

L. Mah 9:27-40