L. Mah 9:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ga'al ya ga mutanen, ya ce wa Zebul, “Duba, ga mutane suna zuwa daga kan duwatsu.”Sai Zebul ya ce masa, “Ai, inuwar duwatsu ce kake gani kamar mutane.”

L. Mah 9

L. Mah 9:26-43