L. Mah 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da haka Isra'ilawa suka mallaki Madayanawa har ba su zamar musu barazana ba. Ƙasar kuwa ta zauna lafiya shekara arba'in a zamanin Gidiyon.

L. Mah 8

L. Mah 8:24-29