L. Mah 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon kuwa ya yi gunki da zinariyar, ya ajiye a birninsa, wato Ofra. Isra'ilawa kuma suka bar bin Allah, suka tafi can domin su yi wa gunkin sujada, ya zama tarko ga Gidiyon da iyalinsa.

L. Mah 8

L. Mah 8:23-34