L. Mah 8:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon ya ce musu, “Ba zan yi mulkinku ba, ɗana kuma ba zai yi mulkinku ba, Ubangiji ne zai yi mulkinku.”

L. Mah 8

L. Mah 8:15-27