L. Mah 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mutanen Isra'ila suka ce wa Gidiyon, “Ka yi mulkinmu, kai da 'ya'yanka, da jikokinka, gama ka cece mu daga hannun Madayanawa.”

L. Mah 8

L. Mah 8:13-25