L. Mah 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutanen Isra'ila suka zo Betel, suka zauna a nan a gaban Allah har maraice. Suka yi makoki mai zafi.

L. Mah 21

L. Mah 21:1-5