L. Mah 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Isra'ila kuwa suka yi wa Ubangiji ƙaƙƙarfan alkawari a Mizfa cewa, “Ba wani daga cikinmu da zai ba da 'yarsa aure ga mutumin Biliyaminu.”

L. Mah 21

L. Mah 21:1-9