L. Mah 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da mutumin, da ƙwarƙwararsa, da baransa sun tashi za su tafi, sai mahaifin macen kuma ya ce masa, “Ga shi, rana ta kusan faɗuwa, yamma kuwa ta yi, ina roƙonka, ka sāke kwana ka ji wa ranka da:di, sa'an nan ka yi sammako gobe ka kama hanyarka zuwa gida.”

L. Mah 19

L. Mah 19:1-19