L. Mah 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta biyar, sai mutumin ya tashi da wuri don ya tafi amma mahaifin macen ya ce masa, “Ka zauna ka ci abinci tukuna har rana ta yi sanyi.” Dukansu biyu suka zauna suka ci tare.

L. Mah 19

L. Mah 19:1-14