L. Mah 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Yi mana shiru, kame bakinka. Ka biyo mu, ka zama firist namu da mai ba mu shawara. Bai fi kyau ka zama firist na kabilar Isra'ila ba, da a ce ka zama na gidan mutum guda kawai?”

L. Mah 18

L. Mah 18:12-23