L. Mah 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan kun kāsa ba ni amsar, to, ku ne za ku ba ni rigunan lilin talatin da waɗansu rigunan na ado.”Sai suka ce, “To, faɗi ka-cici-ka-cicin mu ji.”

L. Mah 14

L. Mah 14:5-14