L. Mah 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Samson kuwa ya ce musu, “Bari in yi muku ka-cici-ka-cici, idan kun faɗa mini amsarsa a kwana bakwai na bikin, to, zan ba ku rigunan lilin talatin da waɗansu riguna talatin na ado.

L. Mah 14

L. Mah 14:4-15