L. Mah 11:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya karkashe su da mummunan kisa tun daga Arower zuwa yankin Minnit, har zuwa Abel-keramim. Ya cinye biranensu guda ashirin. Da haka Ammonawa suka sha kāshi a hannun Isra'ilawa.

L. Mah 11

L. Mah 11:23-40