L. Mah 11:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yefta ya haye zuwa wurin Ammonawa domin ya yi yaƙi da su. Ubangiji kuwa ya ba da su a hannunsa.

L. Mah 11

L. Mah 11:28-34