L. Mah 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sojojin Ammonawa kuwa, suka tattaru, suka kafa sansani a Gileyad. Isra'ilawa kuma suka tattaru, suka kafa nasu sansani a Mizfa.

L. Mah 10

L. Mah 10:16-18