L. Mah 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka zubar da gumakan da suke wurinsu, suka yi wa Ubangiji sujada. Shi kuwa ya damu saboda azabar da Isra'ilawa suke sha.

L. Mah 10

L. Mah 10:10-18