L. Kid 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka ce masa, “Ai, mun ƙazantu saboda mun taɓa gawa. Me ya sa aka hana mu mu ba da hadaya ga Ubangiji tare da sauran 'yan'uwanmu a ƙayyadadden lokacin yinta?”

L. Kid 9

L. Kid 9:1-13