L. Kid 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai waɗansu mutane da suka ƙazantu ta wurin taɓa gawar wani mutum,don haka ba su iya kiyaye Idin Ƙetarewar a ranar ba. Sai suka zo wurin Musa da Haruna a ranar,

L. Kid 9

L. Kid 9:1-12