L. Kid 9:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. Ko kwana biyu ne girgijen ya yi, yana zaune a bisa alfarwar ko wata guda, ko fi, sai Isra'ilawa su yi ta zamansu a zangon, ba za su tashi ba. Amma in ya tashi, sai su kuma su tashi.

23. Da umarnin Ubangiji suke sauka, da umarninsa kuma suke tashi, suna bin faÉ—arsa, yadda ya umarci Musa.

L. Kid 9