L. Kid 8:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma su taimaki 'yan'uwansu da tafiyar da ayyuka a cikin alfarwa ta sujada, sai dai ba za su ɗauki nauyin gudanar da aikin ba. Haka za ka shirya wa Lawiyawa aikinsu.”

L. Kid 8

L. Kid 8:18-26