L. Kid 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da umarnin Ubangiji Isra'ilawa suke tashi, da umarninsa kuma suke sauka. Muddin girgijen yana bisa alfarwar, sukan yi ta zamansu a zangon.

L. Kid 9

L. Kid 9:17-20