L. Kid 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A duk lokacin da aka gusar da girgijen, sai Isra'ilawa su kama hanya. A inda girgijen ya tsaya, nan kuma Isra'ilawa za su kafa zango.

L. Kid 9

L. Kid 9:12-23