L. Kid 32:37-39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

37. Ra'ubainawa kuwa suka gina Heshbon da Eleyale, da Kiriyatayim,

38. da Nebo, da Ba'al-meyon, da Sibma.

39. Mutanen Makir, ɗan Manassa, suka tafi Gileyad, suka ci ta da yaƙi, suka kori Amoriyawan da suke cikinta.

L. Kid 32