L. Kid 31:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa da Ele'azara firist kuwa, suka karɓi zinariya da shugabanni suka bayar, suka kai su cikin alfarwa ta sujada don ta zama abin tunawa da jama'ar Isra'ila a gaban Ubangiji.

L. Kid 31

L. Kid 31:50-54