L. Kid 3:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyalan Kohat su ne iyalin Amramawa, da na Izharawa, da na Hebronawa, da na Uzziyelawa. Waɗannan su ne iyalan Kohatawa.

L. Kid 3

L. Kid 3:18-33