L. Kid 3:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da labulen farfajiyar da yake kewaye da alfarwar, da bagade, da labulen ƙofar farfajiyar. Su za su lura da dukan aikin da ya shafi waɗannan abubuwa.

L. Kid 3

L. Kid 3:24-36